1 Chronicles 9:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Obadiya ɗan Shemahiya, ɗan Galal, ɗan Yedutun; da Berekiya ɗan Asa, ɗan Elkana, wanda ya zauna a ƙauyukan Netofawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ عُواْبَدِيَ طَنْ شٜىٰمَيَ، جِيكَنْ غَلَلْ، نَغِدَنْ يٜىٰدُتُنْ دَ بٜىٰرٜىٰكِيَ طَنْ أَسَ، جِيكَنْ عٜىٰلْكَنَ، وَطَنْدَ سُكٜىٰ ذَمَ عَڧَوْيُكَ كٜىٰوَيٜىٰ دَ نٜىٰتُواْڢَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da kuma Obadiya ɗan Shemaiya, kakanninsa su ne Galal da Yedutun, da Berikiya ɗan Asa, wato jīkan Elkana, wanda ya zauna a garin Netofa.