1 Chronicles 9:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da aka ajiye a Ƙofar Sarki a gabas, har zuwa wannan lokaci. Waɗannan su ne matsaran ƙofofi na sansanin Lawiyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُونٜىٰ سُكٜىٰ ڟَيَاوَا عَبَاكِنْ ڧُواْڢَرْ سَرْكِے وَدَّ تَكٜىٰ تَسَاشٜىٰنْ غَبَسْ أَ هَيْكَلِ؞ أَ دَا سُونٜىٰ مَاسُ غَادِنْ ڧُواْڢُواْڢِنْ ذَنْ‌غُوانْ لَوِيَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har zuwa yau, iyalinsu suke tsaron ƙofar sarki a wajen gabas. A dā su ne suke tsaron sauran ƙofofin zangon Lawiyawa.