1 Chronicles 9:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shallum ɗan Kore, ɗan Ebiyasaf, ɗan Kora, da ’yan’uwansa matsaran ƙofofi daga iyalin (mutanen Kohat) su suke da hakkin tsaron madogaran ƙofar Tenti kamar dai yadda kakanninsu suka kasance da hakkin tsaron mashigin mazaunin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شَلُّمْ طَنْ كُواْرٜىٰ، جِيكَنْ عٜىٰبِيَسَڢْ، نَغِدَنْ ڧَارُونَ، تَرٜىٰدَ یَنْعُوَنْسَ مَاسُ غَادِ دَغَ دَنْغِنْ ڧَارُونَ، سُونٜىٰ مَاسُ لُورَ دَ ڧُواْڢَرْ شِغَ هَيْكَلِ، كَمَرْ يَدَّ كَاكَنِّنْسُ سُكَيِ وَ تٜىٰنْتِنْ كَسَنْثٜىٰوَرْ يَهْوٜىٰهْ أَدَاجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shallum ɗan Kore, wato jīkan Ebiyasaf, tare da 'yan'uwansa na zuriyar Kora, suke lura da masu tsaron ƙofofin alfarwa kamar dai yadda kakanninsu suka lura da zangon Ubangiji.