1 Chronicles 9:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A dā Finehas ɗan Eleyazar ne yake lura da matsaran, kuma Ubangiji ya kasance tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ دَا ڢِنٜىٰهَسْ طَنْ عٜىٰلٜىٰيَظَرْ نٜىٰ شُوغَبَنْ مَاسُ غَادِنْ ڧُواْڢُواْڢِ، كُمَ يَهْوٜىٰهْ يَا كَسَنْثٜىٰ تَرٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A dā Finehas ɗan Ele'azara shi ne shugabansu, Ubangiji kuwa yana tare da shi.