1 Chronicles 9:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duka-duka, waɗanda aka zaɓa don su zama matsaran madogaran ƙofa sun kai 212. Aka rubuta su zuriya-zuriya a ƙauyukansu. Dawuda da Sama’ila mai duba ne suka sa matsaran a wurarensu na aminci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ وَطَنْدَ عَكَ ذَاٻَا سُذَمَ مَاسُ غَادِنْ ڧُواْڢُواْڢِ، مُتُمْ طَرِے بِيُ دَ غُواْمَشَا بِيُ نٜىٰ؞ أَنْ رُبُوتَ سُونَيٜىٰنْسُ بِسَغَ تَارِيحِنْ أَصَلِنْسُ عَڧَوْيُكَ؞ دَاوُدَ دَ سَمَٰعِيلَ مَيْ غَنِ نٜىٰ سُكَسَا كَاكَنِّنْسُ سُيِ عَيْكِنَّنْ نَأَمِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan waɗanda aka zaɓa domin su zama masu tsaron ƙofofi, su ɗari biyu ne da goma sha biyu. An lasafta su bisa ga asalinsu da garuruwansu. Dawuda da Sama'ila annabi, su ne suka sa su a matsayinsu na riƙon amana.