1 Chronicles 9:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su da zuriyarsu, su suke lura da tsaron ƙofofin gidan Ubangiji, gidan da ake kira Tenti.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُو دَ دَنْ‌غِنْسُ نٜىٰ عَكَبَاسُ حِدِمَرْ غَادِنْ ڧُواْڢُواْڢِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، وَتُواْ غِدَنْ دَ عَكَثٜىٰ دَشِ تٜىٰنْتِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka su da 'ya'yansu maza suke tsaron ƙofofin Ubangiji, wato alfarwa ta sujada.