1 Chronicles 9:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma manyan matsara huɗu, waɗanda suke Lawiyawa, an danƙa musu hakkin lura da ɗakuna da kuma wuraren ajiya a gidan Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شُوغَبَنِّ حُطُ ثِكِنْ مَاسُ غَادِنْ ڧُواْڢُواْڢِنْ، لَوِيَاوَا نٜىٰ، سُكَ لُورَ دَ طَكُنَ دَ كُمَ طَكُنَنْ أَجِيَ أَ غِدَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su shugabanni huɗu na matsaran ƙofar Lawiyawa ne waɗanda suke da matsayi na riƙon amana, su ne masu lura da ɗakunan Haikalin Allah da dukiyarsa.