1 Chronicles 9:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗansunsu su ne suke lura da kayayyakin da ake amfani da su a hidimar haikali; sukan ƙirga su sa’ad da ake shigar da su da sa’ad da ake fitar da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ لَوِيَاوَا نٜىٰ سُكٜىٰ لُورَ دَ كَايَنْدَ عَكٜىٰ أَمْڢَانِ دَسُو أَوَجٜىٰنْ سُجَّدَ؞ سُكَنْ ڧِرْغَ أَبُبُوَ سَعَدَّ عَكَ ڢِتَرْ دَسُو دَ كُمَ سَعَدَّ عَكَ كُواْمَرْ دَسُو دُواْمِنْ عَ أَجِيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansunsu suna lura da kayayyakin aiki na cikin Haikali. Sukan ƙidaya su sa'ad da aka shigo da su, da sa'ad da aka fitar da su.