1 Chronicles 9:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An sa waɗansu su lura da kayayyakin da kuma dukan waɗansu kayan wuri mai tsarki, da kuma gari da ruwan inabi, da mai, turare da kuma kayan yaji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ كُمَ أَنْسَا سُلُورَ دَ كَايَيَّكِ دَ كَايَنْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ دَ ڟَرْكِے دَ كُمَ غَارِنْ حَڟِ دَ ضُوً إِنَبِے دَ مَيْ دَ تُرَارٜىٰ دَ كَايَنْ يَجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka sa waɗansu su zama masu lura da kayayyakin Haikalin, da kayayyakin aiki na cikin Wuri Mai Tsarki, da lallausan gari, da ruwan inabi, da mai, da turare, da kayan yaji.