1 Chronicles 9:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suke daga Yahuda, daga Benyamin, da kuma daga Efraim da Manasse waɗanda suka zauna a Urushalima su ne,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ مُتَنٜىٰ دَغَ ذُرِيَرْ يَهُودَ دَ تَ بِلِيَامِنُ دَ تَ إِڢْرَيِمْ دَ تَ مَنَسّٜىٰ وَطَنْدَ سُكَ ذَوْنَ أَ عُرُوشَلِيمَ؞ سُونٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu mutanen Yahuza, da na Biliyaminu, da na Ifraimu, da na Manassa suka zauna a Urushalima.