1 Chronicles 9:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani Balawe mai suna Mattitiya, ɗan farin Shallum mutumin Kora ne aka danƙa masa hakkin toya burodin miƙawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَيَ دَغَ ثِكِنْ لَوِيَاوَا مَيْ سُونَ مَتِّتِيَ، طَنْ ڢَارِ نَ شَلُّمْ مُتُمِنْ ڧَارُونَ، شِينٜىٰ عَكَ بَاشِ عَيْكِنْ تُواْيَ غُرَاسَرْ هَدَايَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mattitiya, ɗaya daga cikin Lawiyawa, ɗan farin Shallum na iyalin Kora, shi ne mai lura da toya waina.