1 Chronicles 9:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗansu ’yan’uwansu Kohatawa ne suke lura da shiryawa burodin da ake kaiwa a tebur a kowane Asabbaci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ دَغَ دَنْ‌غِنْ كُواْهَتْ نٜىٰ سُكَ لُورَ دَ عَيْكِنْ شِرْيَ غُرَاسَرْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ نَكُواْوَثٜىٰ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu 'yan'uwansu Kohatawa suke lura da gurasar ajiyewa. Sukan shirya ta kowace Asabar.