1 Chronicles 9:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษanda suke mawaฦa, kawunan iyalan Lawiyawa, sukan zauna a ษakunan haikali kuma ba sa yin waษansu ayyuka domin su suke da hakkin aiki dare da rana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ู
ูููุงฺงูุ ููู
ู ุดููุบูุจูููููู ุบูุฏูุงุฌูููฐูู ููุงููููููู ุฐูุฑูููุฑู ููููุ ุณููู ุฐููููู ุซููููู ุทููููููู ุฏูุณูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏู ููููููููููุ ุจูุนูุจูุงุณู ูููู ุนูููููุจู ููู
ูุ ุณูุจููุงูุฏู ุณููููููู ุนูููููููุณู ุฏูุฑูููฐ ุฏู ุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษannan su ne mawaฦa, da shugabannin gidajen kakannin Lawiyawa, waษanda suka zauna a ษakunan Haikali, ba su yin wani aiki dabam, gama dare da rana suke yin aikinsu.