1 Chronicles 9:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan waษannan su ne kawunan iyalan Lawiyawa, manya kamar yadda aka lissafta su a zuriyarsu, kuma suna zama a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ููุทูููุฏู ุนููู ุจูุงุฏู ุณููููููููฐููุณู ุงููููููุ ุดููุบูุจูููููู ุบูุฏูุงุฌูููฐูู ููุงููููููู ููููููุงููุง ููููฐ ุจูุณูุบู ุชูุงุฑููุญููู ุงููุตูููููุณูุ ุณููู ูููู ุฐููููู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษannan su ne manyan shugabannin gidajen kakannin Lawiyawa a zamaninsu, wato waษanda suka zauna a Urushalima.