1 Chronicles 9:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Azel yana da ’ya’ya maza shida, kuma ga sunayensu. Azrikam, Bokeru, Ishmayel, Sheyariya, Obadiya da Hanan. Waɗannan su ne ’ya’yan Azel maza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَظٜىٰلْ يَنَدَ یَیَ مَظَا شِدَ؞ سُونٜىٰ أَظِرِكَمْ، بُواْكٜىٰرُ دَ إِسْمَٰعِيلُ دَ شٜىٰيَرِيَ دَ عُواْبَدِيَ دَ هَنَنْ؞ دُكَنْسُ نٜىٰ یَیَ مَظَا نَ أَظٜىٰلْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Azel yana da 'ya'ya maza guda shida, su ne Azrikam, da Bokeru, da Isma'ilu, da Sheyariya, da Obadiya, da Hanan.