1 Chronicles 9:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na Benyamin su ne, Sallu ɗan Meshullam, ɗan Hodawiya, ɗan Hassenuwa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ أَݣَويْ سَلُّ طَنْ مٜىٰشُلَّمْ، جِيكَنْ هُواْدَوِيَ، نَغِدَنْ هَسّٜىٰنُوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga zuriyar Biliyaminu a Urushalima bi da bi, da Sallai ɗan Meshullam, da Hodawiya, da Hassenuwa,