1 Chronicles 9:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ibnehiya ɗan Yeroham; Ela ɗan Uzzi, ɗan Mikri; da Meshullam ɗan Shefatiya, ɗan Reyuwel, ɗan Ibniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِبْنٜىٰيَ طَنْ يٜىٰرُواْهَمْ، عٜىٰلَ طَنْ عُظِّ، عُظِّ طَنْ مِكْرِ دَ مٜىٰشُلَّمْ طَنْ شٜىٰڢَتِيَ، جِيكَنْ رٜىٰيُوٜىٰلْ، نَغِدَنْ إِبْنِجَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da kuma Ibneya ɗan Yeroham, da Ila ɗan Uzzi, wato jīkan Mikri, da Meshullam ɗan Shefatiya, da Reyuwel, da Ibnija.