1 Corinthians 1:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina godiya domin ban yi wa wani baftisma a cikinku ba, sai dai Kirisbus da Gayus kaɗai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَاغُواْدٜىٰ وَ اللَّهْ بَنْيِ وَوَنِنْكُ بَڢْتِسْمَ بَ سَيْ كِرِسْبُسْ دَ غَايُسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na gode Allah da ban yi wa waninku baftisma ba, banda Kirisbus da Gayus,