1 Corinthians 1:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama a rubuce yake cewa, “Zan rushe hikimar mai hikima, basirar mai azanci kuma zan rikita shi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ أَنْرُبُوتَ ثِكِنْ مَغَنَرْ اللَّهْ ثٜىٰوَ «ذَنْ وُاْڢِنْتَ حِكِمَرْ مَاسُ حِكِمَ؞ ذَنْ مَيْدَ وَيُوانْ مَاسُ وَيُواْ أَبِنْ بَنْظَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin a rubuce yake cewa, “Zan rushe hikimar mai hikima, Zan kuma shafe haziƙancin haziƙi.”