1 Corinthians 1:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya zaษi abubuwa marasa martaba na wannan duniya da kuma abubuwan da aka rena da abubuwan da ba a ษauka a bakin kome ba, domin a wofinta abubuwan da ake ganinsu da daraja,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจููู ุฏู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุทููููู ุจูุงุดู ุฏูุฏูุฑูุฌูุ ูููุงู ุจูุงุดู ุฏู ุงููู
ฺูขูุงููุ ูููุงู ููู
ู ุจููููุงูู
ูููฐุจูููููฐุ ุดููููููฐ ุงููุจูููุฏู ุงูููููู ููููููฐ ุงููู
ฺูขูุงูู ุฏูุดู ููุฑูุดูููฐ ุงููุจูููุฏู ู
ูุชูููููฐ ุณูููููฐุบููู ููู
ูุฑู ููููุฏู ู
ูููู
ููููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya zaษi abin da yake ฦasฦantacce, wulakantacce a duniya, har ma abubuwan da ba su, domin yฤ shafe abubuwan da suke akwai.