1 Corinthians 1:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, kamar yadda yake a rubuce cewa, “Duk wanda yake taƙama, ya yi taƙama a cikin Ubangiji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ، كَمَرْ يَدَّ يَكٜىٰ أَرُبُوثٜىٰ ثِكِنْ مَغَنَرْ اللَّهْ «دُكْ مَيْيِنْ تَاڧَمَ يَيِ تَاڧَمَ ثِكِنْ عُبَنْ‌غِجِ ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, “Duk mai yin alfarma, yă yi da Ubangiji” (abin da yake a rubuce ke nan).