1 Corinthians 1:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama a cikinsa kuka sami wadata ta kowace hanya, a cikin dukan maganarku, da kuma cikin dukan saninku
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا تَكُواْوَثٜىٰ حَنْيَ عَكَيِ مُكُ أَرْزِڧِ عَثِكِنْسَ، وَجٜىٰنْ يِنْ مَغَنَ دَ عِلِمِ دُكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har ta kowace hanya aka wadata ku a cikinsa, a wajen yin magana duka da ilimi duka–