1 Corinthians 10:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba jarrabar da ta taษ“a samunku, wadda ba a saba yi wa mutum ba. Allah mai aminci ne; ba zai bari a jarrabce ku fiye da ฦ™arfinku ba. Amma in aka jarrabce ku, zai nuna muku mafita, domin ku iya cin nasara.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุง ูˆูŽู†ู ฺ ููˆุฌูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุชูŽูปูŽ ุณูŽุงู…ูู†ู’ูƒูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุนูŽุณูŽุงุจูŽุงูŠู ูˆูŽู…ูุชูู…ู’ุจูŽุž ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซู ู†ูœู‰ูฐุŒ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ุจูŽุฑู ุงู”ูŽฺ ููˆุฏูŽูƒู ฺขููŠูœู‰ูฐุฏูŽ ฺงูŽุฑู’ฺขูู†ู’ูƒู ุจูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ฺ ููˆุฌูู†ู’ุŒ ุฐูŽูŠู’ุจููˆุทูœู‰ูฐ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ฺŸููŠุฑูŽุง ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฐูŽุงูƒู ุงู•ููŠูŽุฌูู…ู’ุฑูœู‰ูฐูˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba wani gwajin da ya taษ“a samunku, wanda ba a saba yi wa ษ—an adam ba. Allah mai alkawari ne, ba zai kuwa yarda a gwada ku fin ฦ™arfinku ba, amma a game da gwajin sai ya ba da mafita, yadda za ku iya jure shi.