1 Corinthians 10:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aโa, ina nufin akan miฦa hadayun da masu bautar gumaka suka wa aljanu ne, ba Allah ba. Ba na so ku zama ษaya da aljanu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุนูุ ุงูููู ฺููขู ุซูููฐูู ุงููุจูููุฏู ู
ูุงุณู ุจูููุชูุฑู ุบูู
ููู ุณูููููฐ ู
ฺููงู ููุฏูุงููุ ุณููู ู
ฺููงูุง ูู ุงููููุฌูููููููฐุ ุจู ุงูููููู ุจูุ ุจูุงููุณููุงู ฺขูุง ููุฐูู
ู ุทููู ุฏู ุงููููุฌูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A'a! Na nuna ne kawai cewa abin da al'ummai suke yankawa, ga aljannu suke yanka wa, ba Allah ba. Ba na fa so ku zama abokan tarayya da aljannu.