1 Corinthians 10:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ci kowane abin da ake sayarwa a kasuwar nama ba sai kun tambaya ba don kada lamiri yฤ damu da inda abin ya fito,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซู ุฏููู ุงููุฑููู ุงููุจูููุฏู ุนูููููฐ ุณูููุฑููู ุงููููุฑููู ุณูููุฑู ุฏู ููุงู
ูุ ุจูุณููู ูููู ุชูู
ูุจูููุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ููุฏู ุชูููุงูููู ุฐููุซูููุงุฑููู ููุฏูุงู
ู ุฏู ุนูููุฏู ููุงู
ููู ฺููขูุชููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ci kowane irin abu da ake sayarwa a mahauta, ba tare da tambaya ba saboda lamiri.