1 Corinthians 10:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dai in wani ya ce muku, “Ai, wannan an miƙa ne wa gunki,” to, kada ku ci, saboda duban mutuncin wannan da ya gaya muku, don kuma lamiri yă kasance babu laifi
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ كُوَ وَنِ يَثٜىٰ مُكُ «أَنْ مِيڧَ وَنَّنْ هَدَايَ غَ غُنْكِ نٜىٰ ڢَا،» تُواْ، كَدَ كُثِ، سَبُواْدَ دُوبَنْ مُتُنْثِنْ وَنَّنْ مَيْ غَيَ مُكُ، دُوانْ كُمَ تُنَانِنْ ذُوثِيَارْكُ يَكَسَنْثٜىٰ بَابُ لَيْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa wani ya ce muku, “An yanka wannan saboda gunki ne fa,” to, kada ku ci, saboda duban mutuncin wannan mai gaya muku, da kuma saboda lamiri,