1 Corinthians 10:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku zama masu bautar gumaka, yadda waษ—ansunsu suka zama; kamar yadda yake a rubuce cewa, โ€œMutanen suka zauna don su ci su kuma sha, suka kuma tashi suka shiga rawa ta rashin kunya.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุฏูŽ ูƒูุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽุงุณู ุจูŽูˆู’ุชูŽุฑู’ ุบูู…ูŽูƒูŽ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณูู†ู’ุณู ุณููƒูŽ ุฐูŽู…ูŽุž ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุฑูุจููˆุซูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุณูู†ู’ ุฐูŽูˆู’ู†ูŽุŒ ุณููƒูŽุซูุŒ ุณููƒูŽุดูŽุงุŒ ุญูŽุฑู’ ุณููƒูŽ ุดูุบูŽ ุถูŽูˆูŽ ุฏูŽ ู„ูŽู„ูŽุชูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada fa ku zama matsafa kamar yadda waษ—ansunsu suke. A rubuce yake cewa, โ€œJama'a sun zauna garin ci da sha, suka kuma tashi suka yi ta rawa.โ€