1 Corinthians 11:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda mace ta fito daga namiji, haka kuma aka haifi namiji ta wurin mace. Sai dai kowane abu daga Allah yake.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽุชููˆุงู’ุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู…ูŽุซูœู‰ูฐ ุชูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ู†ูŽู…ูุฌูุŒ ุญูŽูƒูŽู…ูŽุง ู…ูŽุซูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐ ุชูŽุญูŽูŠู’ฺขู ู†ูŽู…ูุฌูุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato, kamar yadda mace take daga namiji, haka namiji kuma haihuwar mace ne. Amma dukkan abubuwa daga Allah suke.