1 Corinthians 11:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma in mace tana da dogon gashi, ai, daraja ce a gare ta. Gama an ba ta dogon gashi saboda rufe kanta ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُوَ مَثٜىٰ تَنَدَ دُواْغُوانْ غَاشِ دَرَجَ ثٜىٰ أَغَرٜىٰتَ، غَمَا أَنْيِ مَتَ غَاشِ دُواْمِنْ رُڢٜىٰ كَنْتَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa mace tana da gashi, ba alfarmarta ce ba? Gama don rufin kai ne aka yi mata gashin.