1 Corinthians 11:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da farko dai, na ji cewa sa’ad da kuka taru a matsayin ikkilisiya, akwai tsattsaguwa a tsakaninku, har na fara yarda da zancen.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ دَڢَرْكُواْ دَيْ سَعَدَّ كُكَ تَارُ، تَارُوَ إِرِنْ تَجَمَعَرْ مَاسُبِے، نَجِ ثٜىٰوَ أَݣَويْ رَبٜىٰ رَبٜىٰ عَثِكِنْكُ، حَرْ نَطَنْ يَرْدَ دَ ذَنْثٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, da farko dai sa'ad da kuka taru, taron ikkilisiya, na ji har akwai rarrabuwa a tsakaninku, har na fara yarda da zancen.