1 Corinthians 11:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama yayinda kuke ci, kowa yakan ci gaba ba tare da jiran wani ba. Wani yฤ zauna da yunwa, wani kuma yฤ bugu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุงููููุฌูููฐูู ุซููู ุนูุจูููุซูุ ูููุงููู ูููููู ู
ูููุฏู ุญููููููู ูููู ุชูุซููู ุนูุจูููุซูููุณูุ ุญูุฑู ุนูุจูุฑู ูููู ูููู ุฌููู ููููููุ ูููู ูููู ููุดูุง ุญูุฑู ููุจูุบูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin a wajen cin abinci, kowa yakan dukufa a kan akushinsa, ga wani yana jin yunwa, ga wani kuwa ya sha ya bugu.