1 Corinthians 11:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai, ba ku da gidajen da za ku ci ku sha ne? Ko dai kun rena ikkilisiyar Allah ne, kuna kuma wulaฦanta waษanda ba su da kome? Me zan ce muku? In yabe ku ne game da wannan? Aโa, ko kaษan!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูู ุฏู ุบูุฏูุงุฌูููฐูู ุฏู ุฐูุงูู ุฐููููู ููุซู ููุดูุง ุนูุซููู ููููฐุ ูููุงู ูููู ูููู ุฑูููฐูู ุฌูู
ูุนูุฑู ู
ูุงุณูุจููู ุงูููููู ููููฐุ ูููู ููู
ู ฺููููงูููุชู ููุทูููุฏู ุจูุงุณู ุฏููููุงูู
ูููฐุ ุชููุงูุ ู
ูููฐ ุฐูููุซูููฐ ู
ูููุ ุงููููููุจูููฐูู ุณูุจููุงูุฏู ููููููู ููููฐุ ุณูู
ู! ุจูุฐููู ููุจูููฐููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A! Ba ku da gidajen da za ku ci ku sha a ciki ne? Ko kuwa kuna raina Ikkilisiyar Allah ne, kuna kuma muzanta waษanda ba su da kome? To, me zan ce muku? Yaba muku zan yi a kan wannan matsala? A'a, ba zan yaba muku ba.