1 Corinthians 11:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, duk wanda ya ci burodin ko ya sha daga kwaf na Ubangiji da rashin cancanta, ya yi laifin wulaƙanta jiki da jinin Ubangiji ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ دُكْ وَنْدَ يَثِ غُرَاسَرْنَنْ، كُواْ يَشَا عَݣُوڢْ نَنْ نَ عُبَنْ‌غِجِ دَ رَشِنْ ثَنْثَنْتَ، يَيِ وَجِكِے دَ جِنِنْ عُبَنْ‌غِجِ ذُنُوبِ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka duk wanda ya ci gurasar nan, ko ya sha a ƙoƙon nan na Ubangiji da rashin cancanta, ya yi laifin wulakanta jikin Ubangiji da jininsa ke nan.