1 Corinthians 11:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama duk wanda ya ci ya kuma sha ba tare da fahimtar jikin Ubangiji ba, ya ci ya kuma sha wa kansa hukunci ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ وَنْدَ يَثِ غُرَاسَرْ، يَشَا ݣُوڢْ بَاتَرٜىٰدَ يَغِرْمَمَ جِكِنْ عُبَنْغِجِ بَ، يَجَٰوُاْ وَكَنْسَ حُكُنْثِ كٜىٰنَنْ تَوُرِنْ ثِ دَ شَا دَ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowa ya ci, ya kuma sha, ba tare da faɗaka da jikin Ubangiji ba, ya jawo wa kansa hukunci ke nan, ta wurin ci da sha da ya yi.