1 Corinthians 11:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka saโad da Ubangiji ya hukunta mu, ana yin mana horo ne don kada a ฦarshe a hallaka mu tare da duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููฐ ููููููฐูู ู
ููู ุดูุฑููุนูุ ู
ููู ุณูุงู
ููู ุญููุงูุฑููุงู ููููฐูููู ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุนูููููููููฐ ู
ููู ุญูููููุซู ุชูุฑูููฐุฏู ุฏููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa Ubangiji ne yake hukunta mu, to, muna horuwa ke nan, don kada a yanke mana hukunci tare da sauran duniya.