1 Corinthians 11:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowane namijin da ya yi addu’a ko annabci da kansa a rufe ya jawo kunya wa kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ نَمِجِنْ دَ يَيِ أَدُّعَ كُواْ أَنَّبْثِ دَ كَنْسَ أَ رُڢٜىٰ يَيِ بَنْظَ دَ شُوغَبَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk mutumin da ya yi addu'a ko ya yi annabci kansa a rufe, ya wulakanta shugabansa ke nan.