1 Corinthians 11:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mace ba ta so tă rufe kanta, to, sai tă aske gashinta; in kuwa abin kunya ne mace tă yanke ko tă aske gashinta, to, sai tă rufe kanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ مَثٜىٰ تَڧِے طَوْرَ طَنْݣُولِ، تُواْ، سَيْ تَأَسْكٜىٰ كَنْتَ، عَمَّا دَيَكٜىٰ أَبِنْ كُنْيَا نٜىٰ مَثٜىٰ تَأَسْكٜىٰ كَنْتَ، تُواْ، سَيْ تَطَوْرَ طَنْݣُولِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In mace ta ƙi rufe kanta, to, sai ta sausaye gashinta. In kuwa abin kunya ne a yi wa mace sausaye ko kundumi, to, sai ta rufe kanta.