1 Corinthians 11:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Namiji kuwa bai kamata ya rufe kansa ba, da yake shi kamannin Allah ne, da kuma darajar Allah, amma mace dai, darajar namiji ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฌู ููู
ู ุจููู ููู
ูุงุชู ููุฑฺูขูููฐ ููููุณูุจูุ ุฏููุงูู ูููู ููููู ููู
ูููู ุฏู ุทูููููููุฑู ุงูููููู ููููฐุ ุนูู
ููุง ู
ูุซูููฐ ุชููู ููููู ุทูููููููุฑู ููู
ูุฌู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Namiji kam, bai kamata yฤ rufe kansa ba, tun da yake shi kamannin Allah ne, abin alfahari ga Allah kuma. Amma mace abar taฦamar namiji ce.