1 Corinthians 11:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama namiji bai fito daga mace ba, sai dai mace ce ta fito daga namiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ دَ ڢَرْكُواْ نَمِجِ بَيْ ڢِتُواْ دَغَ جِكِنْ مَثٜىٰ بَ، عَمَّا مَثٜىٰ دَغَ جِكِنْ نَمِجِ تَڢِتُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
(Don kuwa namiji ba daga jikin mace yake ba, amma matar daga jikin namiji take.