1 Corinthians 12:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ƙafa za tă ce, “Saboda ni ba hannu ba ce, ni ba gaɓar jiki ba ce.” Wannan ba zai hana ta zama gaɓar jikin ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ڧَڢَا ذَاتَثٜىٰ «دُوانْ نِے بَهَنُّ بَثٜىٰ، أَيْ، نِے بَغَٻَرْ جِكِے بَثٜىٰ؞» وَنَّنْ بَذَيْسَا تَدَيْنَ ذَمَ غَٻَرْ جِكِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ƙafa za ta ce, “Da yake ni ba hannu ba ce, ai, ni ba gaɓar jiki ba ce,” faɗar haka ba za ta raba ta da zama gaɓar jikin ba.