1 Corinthians 12:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuma gaɓoɓin da muke tsammani ba su da martaba sosai, su ne mukan fi ba su girma. Sa’an nan gaɓoɓi marasa kyan gani, mun fi mai da hankali a kansu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَٻُواْٻِنْ جِكِے كُمَ دَ عَكٜىٰ غَنِنْ كَمَرْ بَسُكَيْ سَوْرَنْ دَرَجَبَ، مُكَنْڢِے غِرْمَمَسُ؞ تَهَكَ غَٻُواْٻِنْمُ دَ بَاسُدَ ݣَنْ غَنِ عَكَنْ ڧَارَ ݣَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
gaɓoɓin jiki kuma da ake gani kamar sun kasa sauran daraja, mukan fi ba su martaba. Ta haka gaɓoɓinmu marasa kyan gani, akan ƙara kyautata ganinsu.