1 Corinthians 12:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gaɓoɓi masu kyan gani kuwa, ba su bukatar yawan girmamawa. Allah ya harhaɗa jikunanmu yadda gaɓoɓin da ake gani kamar ba su da muhimmanci suna da amfani,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَٻُواْٻِنْمُ مَاسُݣَنْ غَنِ كُوَ بَسَيْ أَنْيِمُسُ كُواْمٜىٰبَ؞ عَمَّا اللَّهْ يَشِرْيَ جِكِے يَدَّ يَمَيْدَ غَٻَرْ دَ بَاتَدَ دَرَجَ تَذَمَ دَ مُهِمَّنْثِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gaɓoɓinmu masu kyan gani kuwa ba sai an yi musu kome ba. Amma Allah ya harhaɗa jiki, yana ba da mafificiyar martaba ga ƙasƙantacciyar gaɓa,