1 Corinthians 13:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da nake yaro, na yi magana kamar yaro, na yi tunani kamar yaro, na yanke shawara kamar yaro. Da na isa mutum kuwa, sai na bar halin yarantakata.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ูŠูŽุฑููˆุงู’ุŒ ู†ูŽูƒูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุชูŽูŠูŽุงุฑูŽุงุŒ ู†ูŽูƒูŽู†ู’ูŠู ุชูู†ูŽุงู†ู ุงู•ูุฑูู†ู’ ู†ูŽูŠูŽุงุฑูŽุงุŒ ู†ูŽูƒูŽู†ู’ ุจูŽุงุฏูŽ ุฏูŽู„ููŠู„ูŽูŠู’ ุงู•ูุฑูู†ู’ ู†ูŽูŠูŽุงุฑูŽุงุž ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ุบูุฑู’ู…ูŽ ูƒููˆูŽ ุณูŽูŠู’ ู†ูŽุจูŽุฑู’ ุญูŽู„ูู†ู’ ูŠูŽุงุฑูŽู†ู’ุชูŽูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da nake yaro, nakan yi magana irin ta ฦ™uruciya, nakan yi tunani irin na ฦ™uruciya, nakan ba da hujjojina irin na ฦ™uruciya. Da na isa mutum kuwa, sai na bar halin ฦ™uruciya.