1 Corinthians 14:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba shakka akwai harsuna iri-iri a duniya, duk da haka kowane a cikinsu yana da ma’ana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ يَرٜىٰ إِرِ إِرِ عَدُونِيَا، كُواْوَنّٜىٰ كُوَ يَنَدَ مَعَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika akwai harsuna iri iri a duniya, ba kuwa wanda ba shi da ma'ana.