1 Corinthians 14:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka yake a gare ku. Da yake kuna marmarin samun baye-bayen ruhaniya, sai ku ba da ƙarfinku ga yin amfani da waɗanda za su gina ikkilisiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَكُمَ يَكٜىٰ أَغَرٜىٰكُ؞ تُنْدَيَكٜىٰ كُنَ مَرْمَرِنْ سَامُنْ بَيٜىٰ بَيٜىٰ نَ رُوحُ ، سَيْ كُيِ ڨُوذُواْ كُبَادَ ڧَرْڢِنْكُ غَ يِنْ أَمْڢَانِ دَ وَطَنْدَ ذَاسُ غِنَا جَمَعَرْ مَاسُبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka ma yake a gare ku. Tun da yake kun ɗokanta da samun bayebaye na Ruhu, sai ku himmantu ku ba da ƙarfinku ga inganta ikkilisiya.