1 Corinthians 14:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cewa waษansu baฦi suna cikin sujadarku, saโad da kuke yabon Allah da ruhunku, yaya waษanda suke tare ku za su fahimta, har su ce, โAmin,โ da yake ba su san abin da kuke faษi ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ุจูููููุจูุ ุงูููู ููุง ุบููุงูุฏูููฐ ูู ุงูููููู ุฏู ุฑููุญู ููููููุ ุชูููููุง ููููุฏู ููููููฐ ุณูููุฑูุฑููุงูููู ุฏู ุจูุงูู ุบูุงููููฐ ููููููู ููุฑูููฐ ุฐูููุซูููฐ ยซุงููู
ููููยป ุนููููู ุบููุงูุฏูููุฑู ุฏู ููููููฐููุ ุงูููู ุจููู ุณููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ฺขูุทูุง ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ba haka ba, in ka gode wa Allah da ruhu kawai, ta yaya wanda yake jahili zai ce, โAmin,โ a kan godiyar da kake yi, in bai san abin da kake faษa ba?