1 Corinthians 14:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake kuna ba da godiya da kyau, amma wancan mutumin da yake tare da ku bai ginu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْدَيَكٜىٰ كَا غُواْدٜىٰ وَ اللَّهْ سُواْسَيْ، أَيْ، وَنَّنْ مُتُمْ بَيْ ڧَارُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake ka gode wa Allah sosai, ai, ɗan'uwanka bai ƙaru da kome ba.