1 Corinthians 14:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama duk wanda yake magana da wani harshe ba da mutane yake magana ba, sai dai da Allah. Tabbatacce, ba wanda yake fahimtarsa; yana faษ—in asirai ta wurin ruhu ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ู…ูŽูŠู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽ ู‡ูŽุฑู’ุณูู†ูŽ ุจูŽู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ูˆูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุจูŽุŒ ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ฺขูŽุทูŽุงุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูŠูŽู†ูŽ ฺขูŽุทูู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุงู”ูŽุณููŠุฑู ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ุฑููˆุญู ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda yake magana da wani harshe, ba da mutane yake magana ba, da Allah yake yi, ba kuwa wanda yake fahimtarsa, domin asirtattun al'amura yake ambato ta wurin Ruhu.