1 Corinthians 14:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin Doka yana a rubuce cewa, โTa wurin mutane masu baฦin harsuna da kuma ta leษunan baฦi zan yi magana da waษannan mutane, amma duk da haka, ba za su saurare ni ba,โ in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุจููุซูููฐ ููููููฐ ุซููููู ูููุงูููุฑูููุฑู ุนูููุฏู ุงูููููู ููุซูููฐุ ยซุฐููููู ู
ูุบููู ุฏู ู
ูุชูููููฐููููู ุชูููุฑููู ู
ูุชูููููฐ ู
ูุงุณู ููุฑูุณููู ุฏูุจูู
ูุ ุฏู ููู
ู ุชูููููฐูปููููู ุจูุงฺงูุ ุฏูููุฏููููู ูููู ุจูุฐูุงุณู ุณูููุฑูุฑูุชูุจูุ ุงููููุฌู ุนูุจูููโุบูุฌู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rubuce yake a cikin littattafai masu tsarki cewa, โZan yi magana da jama'an nan ta wurin mutane masu baฦin harsuna, da kuma ta harshen baฦi, duk da haka kuwa ba za su saurare ni ba, in ji Ubangiji.โ