1 Corinthians 14:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Harsuna fa alama ce ba ga masu bi ba, sai dai ga marasa bi. Annabci kuwa ga masu bi ne ba ga marasa bi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ أَشٜىٰ، هَرْسُنَ ڢَا دُواْمِنْ عَلَمَ نٜىٰ بَ غَ مَاسُبِيبَ، سَيْدَيْ غَ مَرَسَبِے؞ أَنَّبْثِ كُوَ دُواْمِنْ مَاسُ بَنْ‌غَسْكِيَانٜىٰ، بَ دُوانْ مَرَسَ بَادَ غَسْكِيَابَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato, ashe, harsuna a kan alamu suke, ba ga masu ba da gaskiya ba, sai dai ga marasa ba da gaskiya. Annabci kuwa domin masu ba da gaskiya ne, ba don marasa ba da gaskiya ba.